Liverpool da City da Arsenal sun ƙwallafa rai kan Cameroon, Juventus na kara samun kwarin gwiwa a kokarin daukar golan Brazil ...
Tarihi ba zai a taɓa mancewa da Law a matsayin mutum na farko da ya fara ɓarar da bugun fenariti ba, shi kuma McKechnie za ...
Chelsea na neman dan baya daga Strasbourg , Inter na bibiyar golan Spurs, Liverpool kuma na son kara karfin bayanta.
Danwasan tsakiya na Chelsea da Argentina Enzo Fernandez, na shirin miƙa buƙatarsa ta neman tafiya Real Madrid a bazara, yayin ...
Bayern Munich na kaffa- kaffa da ƙungiyoyin Saudiyya da ke son ɗaukar Harry Kane, Bernardo Silva na shirin barin Manchester ...
Ya ci kwallaye hu,du a wasan rukuni na neman gurbin zuwa gasar kofin duniya na 2026, inda ƙasarsa ta kare a kasan Netherlands ...
Wasu mata da aka ci zarafinsu sun bayyana yadda gungun maza ke faɗa musu a lokacin gudanar da ayyukansu na yau da kullum.
A karo na uku Borussia Dortmund za ta sake duba yuwuwar zawarcin danwasan gaba na gefe Jadon Sancho, dan Ingila mai shekara 26, wanda ke zaman aro a Aston Villa, kuma ake sa ran zai bar Manchester ...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ƙasar za ta yi aiki kafaɗa da kafaɗa da Iran bayan da aka cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a yaƙin da ake yi. Trump ya wallafa a shafinsa na Truth Social ...
Mabiya addinin Kirisita a fadin duniya kan gudanar da bukukuwan Easter duk shekara domin tunawa da gicciyewa da kuma tashin ...